wasan karshe

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Salah dan wasan kwalon kafa na Masar da ke wasa a Liverpool ya bayyana cewa zai yi azumia  ranar wasan karshen na kofin turai.
Lambar Labari: 3482680   Ranar Watsawa : 2018/05/21